Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Laraba

Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau,01 ga Fabairu, 2023 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a yau; Farashin siyarwa 735 Farashin siya 715 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. Wannan yana … Continue reading Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Laraba