2023: Mun yi nasarar gwajin na’urar tantance rajistar zaɓe – INEC

0
105

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta cimma nasara a aikin da ta yi na gwajin na’urar tantance masu katin shaidar rajistar zaɓe a dukkan jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya, Abuja.

Mutane da dama sun jinjina wa hukumar dangane da nasarar da ta samu wajen aikin gwajin na’urar, wato BVAS.

Sun bayyana fatan cewa Allah ya sa a samu irin haka idan an zo yin amfani da na’urar a zaɓen 2023.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here