Kwararren masanin taswira daga katsina da ke abubuwan ban mamaki a kasashen Amurka da Cambodia

0
92

Kwararren masanin taswira daga Katsina da ke abubuwan ban mamaki a kasashen Amurka da Cambodia.

Dr. Abdulsalam Ibrahim Shema Associate farfesa ne a fannin tsara taswirar gine-gine, kuma shugaban sashen gine-ginen cikin gida na jami’ar Girne dake Æ™asar Amurka.

Dr. Shema ya kasance yana aikin tsara taswirar gine-gine tun shekarar 2012 tare da ba da fifiko akan ginin muhalli dorewa da sabbin fasahohi.

Bincikensa sun haÉ—a da ka’idar gine-gine, ma’ana, dorewar birni da zamantakewa, yana mai da hankali musamman kan noman zamani, noma a tsaye, mazaunin birni, gine-ginen muhalli (biophilia) da kuma tsara sashen bincike na sirri a gine-gine  Intelligence Artificial (AI) da Intanet.

A cikin wannan sashen karatu na 2022-2023 na yanzu, Dr. Shema ƙwararren malami ne mai ziyara a Cibiyar Fasaha ta Kirirom Cambodia yana koyar da kwas akan dorewa tare da taken Architectural Design (ARC403).

Hakanan yana koyar da darussan karatun digiri guda huÉ—u (ARC301 (Architectural Design studio III), ARC202 (Architectural Design studio II), ARCH482 da ARC241 da darussa biyu a makarantar digiri na gine-ginen tare da lambar kwas ta ARC582 (sustainable Urbanism) ga masu digiri na biyu kuma masters da ARC682 (Sustainable Urban Development) da masu digiri na uku PhD a Jami’ar Girne Amurka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here