Ba za a yi zabe a mazabu 240 ba – INEC

0
94

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce ba za a yi zaben 2023 ba a mazabu 240 da ke sassan kasar nan daban-daban.

Shugaban hukumar, Farfesa Mahmud Yakubu ne ya bayyana hakan yayin wani taro da jam’iyyun siyasa ranar Litinin a Abuja.

Farfesa Yakubu ya ce mazabu na warwatse ne a cikin jihohi 28 da ma Babban birnin Tarayya Abuja.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here