Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Laraba
Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau,22 ga Fabairu, 2023 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage a yau; Farashin siyarwa 755 Farashin siya 735 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. Wannan … Continue reading Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Laraba
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed