Ramadan: Ga jerin limaman da za su jagoranci Tarawihi a Harami a bana

0
113

Ƙasar Saudiya ta sanar da da jerin sunayen limamai 5 da za su jagoranci sallolin tarawih a masallacin harami.

 

Limaman sun hada da: Sheikh Abdul Rahman Sudais, Sheikh Bander Baleelah, Sheikh Maher Al Muayqali, Sheikh Abdullah Juhany da Sheikh Yasser Dossary.

Kasar ta sanar da hakan ne ta bakin shugaban limaman Harami, Sheikh Abdulrahman Sudais a shafukan sada zumunta na Haramin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here