Yadda wakilan jam’iyyu ke siye mutane da atamfa a Kano

0
87

Rahotonni daga Jihar Kano sun nuna na cewa an ga wasu da ake zargin wakilan wasu jam’iyyun siyasa ne na raba atamfa da yaduka har ma da kudi a matsayin hasafin siyasa don su zabi dan takararsu.

An ruwaito an hangi yadda mutane suke karbar irin wadannan atamfofi, yayin da wasu kuma suka ki karba.

Jihar Kano dai na daya daga cikin jihohin da ake ganin zaben gwamna zai yi zafi sosai tsakanin ‘yan takara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here