Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 13 ga Afrilu, 2023
Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;
Farashin siya 1,110
Farashin siyarwa 1,130
Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.
Yadda ake canzar da sauran kudade a yau;