Hare-haren masu dauke da makamai na kara tsamari a Najeriya

0
123

Masu dauke da makamai na ci gaba da kai hare-hare a sassan Najeriya, kama daga Arewa maso Yammacin kasar da ke fama da matsalar masu garkuwa domin karbar kudin fansa, da kuma mayakan Boko Haram a Arewa maso Gabas, sai kuma Kudancin kasar da ke fama da IPOB ta masu son kafa ‘yantacciyar kasar Biafara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here