Gwamnatin Jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta rusa makarantar Islamiya ta ‘Yan Shi’a da ke unguwar Mararrabar Jos a jihar, a daidai lokacin da gwamnan Jihar Malam Nasir El-rufa’i ya lashi takobin ci gaba da rushe-rushen gine-gine kafin lokacin mika mulkinsa. ‘
‘Yan Shi’ar sun ce, sun samu bayanai kan cewa, nan kusa gwamnan zai rusa musu gine-ginensu akalla 40Â a jihar.