Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Litinin

Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau, 29 ga Mayu, 2023 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage a yau; Farashin siyarwa 760 Farashin siya 740 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. … Continue reading Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Litinin