DA DUMI-DUMI: An samu sauyin shugabanci a hukumar shige da fice ta kasa

0
150

Shugaban Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa, Isah Idris Jere, ya yi ritaya inda ya mika ragamar hukumar ga Blbabbar mataimakiyarsa, DCG CW Adepoju.

Ya mika ragamar shugabancin ne a hedikwatar hukumar da ke Abuja.

DCG Adepoju dai ita ce Babbar Jami’ar Kula da Sashen Kudi na NIS kafin mika mata ragamar shugabancin hukumar a yau Talata 30 ga watan Mayu, 2023.

 

Cikakken bayani na tafe…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here