Majalisar dokokin Filato ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi da kansiloli

0
139

Majalisar dokokin Jihar Filato ta dakatar da dukkan shugabannin kananan hukumomi da kansiloli a kananan hukumomin jihar 17 ba tare da bata lokaci ba.

Kakakin majalisar, Rt. Hon. Ayuba Abok, ya sanar da dakatarwar ne a zaman majalisar a ranar Alhamis.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here