Barcelona kadai zan iya taka wa leda a Turai bayan PSG – Messi

0
133

Dan wasan ya ce kungiya daya tilo kawai da zai iya kulla yarjejeniya da ita bayan rabuwarsa da Paris Saint Germaine ita ce Barcelona.

A karshen watan nan na Yuni yarjejeniyar Messi da PSG za ta kare bayan shafe shekaru biyu da yayi a birnin Paris.

A tsawon lokacin da ya dauka yana haska wa a Faransa, Messi ya ci wa PSG kwallaye 32, cikin wasanni 75 da ya buga wa kungiyar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here