Zamu kara wa ma’aikata albashi – Tinubu

0
202

Shugaban kasa Bola Tinubu ya ci gaba da cewa suna duba albashin ma’aikatan Najeriya da zimmar ƙara shi. 

“Ƙarin albashi na nan tafe,” a cewarsa. “Da zarar mun daddale game da mafi ƙarancin albashi da kuma sauran abubuwa, za mu saka shi cikin kasafin kuɗi domin fara aiki cikin gaggawa. 

“Tuni mun ƙaddamar da tsarin sake duba albashin ma’aikata.”

Karin bayani na nan tafe…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here