Farashin Sepa zuwa Naira a yau Laraba

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 09 ga Agusta, 2023 Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau; Farashin siya 1,210 Farashin siyarwa 1,230 Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da … Continue reading Farashin Sepa zuwa Naira a yau Laraba