Farashin Dala zuwa Naira a yau Alhamis

Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau, 10 ga Agusta, 2023 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage a yau; Farashin siyarwa ₦901 Farashin siya ₦890 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. … Continue reading Farashin Dala zuwa Naira a yau Alhamis