Farashin Sefa zuwa Naira a yau Litinin

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 22 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya 1,735 Farashin siyarwa 1,750 Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton. Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;