Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 24 ga Afrilu, 2024
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,135
Farashin siyarwa ₦1,145
Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.
Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayarwa da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.
Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin Dala zuwa Naira a wannan shafin, gami da farashin CBN.
Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;
Tabbas ana samun cigaba amma fatan mu Dala ta dawo # 200