Farashin Dala zuwa Naira a yau Juma’a

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 26 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,220 Farashin siyarwa ₦1,230 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. Wannan yana nufin canjin da kuke saya da … Continue reading Farashin Dala zuwa Naira a yau Juma’a