Farashin Sefa zuwa Naira a yau Laraba
Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 1 ga Mayu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya 1,885 Farashin siyarwa 1,900 Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton. Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed