Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 2 ga Mayu, 2024
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya 1,885
Farashin siyarwa 1,900
Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.
Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;