Farashin Dala zuwa Naira a yau Juma’a

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 3 ga Mayu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,350 Farashin siyarwa ₦1,385 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin … Continue reading Farashin Dala zuwa Naira a yau Juma’a