Akwai alamun nasara a tattaunawar Gaza da Isra’ila – Rahoto

0
156

Kafofin watsa labaran Masar sun kwarmata cewa akwai “ci gaba mai yawa” a kan batun tsagaita wuta tsakanin Isra’ila da Gaza

Kafar watsa labarai ta Cairo 24 ta ce akwai batutuwa da dama da ɓangarorin suka cimma matsaya a kansu. 

Ana sa ran nan ba da jimawa ba za a sanar da matsaya kan batun yarjejeniyar tsagaita wutar da ake sa ran ɓangarorin za su cimmawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here