Farashin Sefa zuwa Naira a yau Lahadi

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake  Kano a yau, 5 ga Mayu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya 2,030 Farashin siyarwa 2,050 Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton. Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;