Farashin Dala zuwa Naira a yau Alhamis

0
299
Dollar-and-Naira
Dollar-and-Naira

Idan kuna shirin tafiya kasar waje ko yin kasuwanci da kamfanonin a Najeriya, yana da mahimmanci ku san yadda take kasancewa a kasuwar canjin dala zuwa naira a halin yanzu.

Ga farashin dalar Amurka zuwa Naira a yau: Wannan shine adadin farashin da Aboki/Bureau De Change (BDC) ke sayarwa a halin yanzu a Abuja, Kano, da Legas. Za a iya samun ƴan banbance-banbance a kasuwa daban-daban a fadin kasar.

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 4 ga watan Yuli, 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya ₦1,515

Farashin siyarwa ₦1,504

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin Dala zuwa Naira a wannan shafin, gami da farashin CBN.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here