Farashin Dala a yau

0
48

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 4 ga watan Oktoba 2024

Darajar canjin kudaden;

Farashin siya ₦1,668

Farashin siyarwa ₦1,655

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin Dala zuwa Naira a wannan shafin, gami da farashin CBN.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here