Hisbullah ta kai hari Isra’ila

0
28

Sojojin Isra’ila sun ce an harba makaman roka 55 zuwa yankin Haifa da karin wasu birane da ke arewacin kasar daga Lebanon.

Wata sanarwar jami’an tsaron ta ce an samu nasarar kakkaÉ“o wasu daga cikin rokokin.

Karanta karin wasu labaran:Gwamnan Jigawa ya dakatar da kwamishinan da Hisbah ta zarga da lalata matar aure

Ma’aikatar lafiya ta Isra’ila ta ce mutum biyu sun jikkata bayan da harin rokar ya fada kan wani gida a yankin Haifa.

A bangaren kungiyar Hezbollah ta ce ta harba makaman roka masu yawa zuwa wani sansanin sojin Isra’ila a birnin Haifa, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AFP, ya rawaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here