Yan wasan Kano Pillars sun yi hatsari a hanyar zuwa Jos

0
56

Kungiyar ta yan kasa da shekaru 19, tayi hatsarin a lokacin da suke kokarin zuwa Jos don buga wasa da Kungiyar kwallon kafa, ta Plateau, yan kasa da shekaru 19.

Mai magana da yawun kungiyar Abubakar Isa Dandago, ne ya sanar da hakan a shafin sa na Facebook.

Yace babu wanda ya rasu a hatsarin amma an garzaya da wadanda suka ji raunika zuwa asibiti, cikin su har da Direban motar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here