Shugaban kasa Tinubu ya kori  ministocin sa 5

0
63

Daga cikin wadanda aka sauke akwai Ministan Ilimi Tahir Mamman da karamin ministan gidaje Abdullahi Gwarzo da Jamila Ibrahim ta ma’aikatar matasa, da ministar mata Uje-Ken gami da ministan kula da yawon shakatawa Lola Ade-John.

Tinubu ya sauke su daga mukaman nasu tare da yi musu godiyar gudunmawar da suka bawa Nigeria.

Karin bayani na nan tafe…………..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here