0
70

Saboda APC ta kwace mulkin Kano aka bani minista—-Ata

Karamin ministan gidaje da raya birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya ce babban burin sa shi ne jam’iyyar APC ta karbi mulkin jihar Kano a 2027.

Ata ya bayyana hakan bayan da ya zo Kano bayan rantsar da shi a matsayin karamin ministan.

A lokacin da yake tattaunawa da manema labarai, Ata ya bayyana cewa ab nada shi mukamin ne saboda siyasa, inda yace APC ta rasa jihar Kano baya sannan yace yanzu kuma za ta kwato ta.

Ƙaramin ministan ya bayar da tabbaci ga Shugaba Tinubu cewa a 2027, jihar Kano za ta kasance ta APC.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here