Zaben gwamna na gudanar cikin kwanciyar hankali a jihar Ondo

0
93

Masu zabe sun fara kada kuri’a a zaben gwamnan jihar Ondo, da ake gudanarwa a yau asabar.

Rahotanni sun tabbatar da cewa an fara gudanar da zaben cikin lumana da kwanciyar hankali a fadin Jihar.

Ana sa ran kammala kaÉ—a Æ™uri’a da misalain Æ™arfe 2:30 na rana, bayan duka mutanen da ke kan layin zaÉ“e a daidai wannan lokaci sun kammala jefa Æ™uri’arsu.

Jam’iyyu 18 ne ke fafatawa a zaÉ“en, sai dai ana ganin takarar za ta fi zafi ne tsakanin gwaman jihar Lucky Aiyedatiwa na APC da Agboola Ajayi na PDP.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here