Tinubu zai ciyowa Nigeria sabon bashin dala biliyan 2.2

0
54
Bola Tinubu
Bola Tinubu

Shugaban Nigeria Bola Ahmad Tinubu, ya aikewa da majalisun dokokin kasa kwarya-kwaryan jadawalin kashe kudin gwamnati don neman amincewar majalisar da kuma yin nazari akai.

Karanta karin wasu labaran:Nigeria zata ciyo bashi saboda siyo jiragen yaki

Tinubu, yana kuma neman majalisar ta sahale masa ciyo sabon bashin dala biliyan 2, da miliyan 200.

Bukatun daya shugaban yake nema majalisun su amince masa na kunshe cikin wata wasika data isa zuwa majalisar wakilai a yau Talata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here