Ciyayin da aka yiwa fadar shugaban Nigeria ado dasu tare da dabbobin fadar zasu lakume naira miliyan 125, a kasafin kudin shekarar 2025, mai kamawa.
Kasafin ya nuna cewa an ware Naira miliyan 86 domin kula da dabbobi da kuma Naira miliyan 38.5 na kula da ciyayi da fulawar fadar ta Aso Rock.