Turmutsutsun karɓar tallafin Abinci ya kashe mutane 17 a Anambra

0
7

Wani turmutsutsun karɓar tallafin Abincin kirsimeti, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 17 a yanki Okija, dake karamar hukumar Ihiala ta jihar Anambra.

Wani dan siyasa daga jam’iyyar APGA mai suna Chief Ernest Obiejesi, ya shirya bayar da tallafin.

Makamancin hakan ya faru a Abuja, da Oyo, wanda mutane 40, suka mutu a Oyo, Abuja kuma 10, suka mutu a yau asabar.

Ana kyautata zaton cewa yunwa da ake fama da ita a Nigeria itace sanadiyyar mutuwar mutanen, saboda cikowar al’ummar dake neman taimako.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here