Gwmanatin Jihar Kano Kano ta rufe kasuwar kayan Gwari ta tumatir dake Kwanar Gafan saboda ayyukan yan luwadi da maÉ—igo da kuma karuwanci.
Jaridar Aminiya, tace Shugaban Ƙaramar Hukumar, Garum Malam, Barista Aminu Salisu Kadawa, ya bayyana mata cewa, baya ga ayyukan fasikanci da ake yi a kasuwar, ta Kuma zama maɓoyar ɓarayi da ’yan fashi da makami da sauransu.