Gwamnan Lagos ya saka hannu akan kasafin kudin jihar na naira triliyan ₦3.366

0
18

Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu, ya saka hannu akan kasafin kudin jihar na wannan shekara da muke ciki 2025, a yau alhamis.

Mai taimakawa gwamnan na musamman a fannin yada labarai Gboyega Akosile, ne ya sanar da hakan a shafin sa na X.

:::Babban hafsan sojin Nigeria ya sanar da hanyoyin samun kudin kungiyar Boko Haram

Yace kasafin zai zama wanda za’a yi amfani dashi wajen cigaban ayyukan da gwamnatin jihar ke gudanarwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here