Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu, ya saka hannu akan kasafin kudin jihar na wannan shekara da muke ciki 2025, a yau alhamis.
Mai taimakawa gwamnan na musamman a fannin yada labarai Gboyega Akosile, ne ya sanar da hakan a shafin sa na X.
:::Babban hafsan sojin Nigeria ya sanar da hanyoyin samun kudin kungiyar Boko Haram
Yace kasafin zai zama wanda za’a yi amfani dashi wajen cigaban ayyukan da gwamnatin jihar ke gudanarwa.