Gobara ta kone dukiyar biliyoyin Naira a kasuwannin Borno

0
92

Gobara ta lalata kayayyakin abinci na biliyoyin Naira a shahararriyar kasuwar kayan marmari ta Gamboru da ke Maiduguri, sa’o’i bayan da wata gobarar ta yi barna a babbar kasuwar Biu da ke kudancin jihar Borno.

Iftila’in na baya bayan nan ya auku ne a yayin da mutane ke tsaka da kada kuri’a a zaben gwamnoni da na ‘yan majalisu a ranar Asabar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here