Allah ya yiwa mai ɗakin Alhaji Aminu Ɗantata rasuwa

0
131

Allah ya yiwa mai ɗakin Alhaji Aminu Ɗantata Hajiya Rabi Tajuddeen Galadanci da aka fi sani da Mama Rabi rasuwa.

Mama Rabi ta rasu a ƙasar Saudia bayan ta sha fama da rashin lafiya.

Ƴaƴan da ta bari su ne Alhaji Tajuddeen Ɗantata da Hajiya Batulu Ɗantata da Hajiya Jamila Ɗantata da Hajiya Aliya Ɗantata Malama Batulu Ɗantata.

Muna addu’ar Allah ya gafarta mata Amin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here