LabaraiTsaro Rundunar sojin Najeriya ta kulle kasuwar da ake lalata kananan yara By Adam Usman - April 15, 2023 0 328 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Rundunar sojin Najeriya ta rufe wani gida da ake zargin ana amfani da shi wajen lalata rayuwar kananan yara mata, a birnin Maiduguri da ke jihar Borno a Arewa maso Gabashin kasar. Bayanai daga kasar na cewa, ana samun yara mata daga shekaru 13 zuwa sama da ke zuwa wannan wuri ana lalata da su, domin basu abinci ko kuma kudaden kashewa. Haka zalika bincike ya nuna cewa, yara mata da dama ne suka tsunduma kan su cikin harkar shaye-shaye, wanda ake ganin baya rasa nassaba da tsananin talauci.
Haka zalika bincike ya nuna cewa, yara mata da dama ne suka tsunduma kan su cikin harkar shaye-shaye, wanda ake ganin baya rasa nassaba da tsananin talauci.