Home Labarai Wasanni Benzema ya zama dan wasa na 4 da ya fi zura kwallaye...

Benzema ya zama dan wasa na 4 da ya fi zura kwallaye a tarihin gasar La Liga

0
126

Karim Benzema dan wasan Faransa Ballon d’Or na shekarar 2022 ,Benzema, wanda yanzu yana da kwallaye 236 a gasar La Liga,a halin  yanzu yana iya shiga cikin tarihin yan wasan tsakiya gaban dan wasan gaba na Athletic Bilbao Telmo Zarra  Wanda ya zura kwallaye 253 kafin ya yi ritaya ya shiga cikin manyan yan wasa 3 na wannan matsayi.

Dan wasan gaba na Real Madrid Karim Benzema yayin murnar jefa kwallo a ragar Chelsea yayin karawarsu ta zagayen kwata final a gasar zakarun Turai.

Na farko, wanda Lionel Messi ya zira kwallaye 473 da Cristiano Ronaldo da  kwallaye 311, da alama ba za su iya isa ba.

Benzema ne kawai dan wasan da ya taka rawar gani a Spain da ya samu matsayi a cikin 15 da suka fi zura kwallaye a gasar La Liga.

Karim Benzema, dan wasan Real Madrid

Dan kasarsa Antoine Griezmann, wanda ke taka leda a Atlético Madrid, yana matsayi na 17 da kwallaye 170.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

X whatsapp