Wata gobara ta kashe sama da dalibai 20

0
98

Akalla mutane 20 ne suka mutu jiya Lahadi a wata gobara da ta tashi a dakin kwanan dalibai a Guyana, kamar yadda gwamnatin kasar ta tabbatar a cikin wata sanarwa da ta fitar, abinda shugaban kasar ya bayyana a matsayin bala’I mafi muni.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here