Gwamnatin Kano ta kaddamar da rabon tallafin shinkafa karo na 4

0
162

A ranar Laraba ne gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rabon shinkafar azumi ga mabuƙata.

Buhu 120,000 ne gwamnatin ta saya daga Kamfanin sarrafa shinkafa na Tiamin Rice.

Za a ci gaba da rabon shinkafar mai nauyin kilo 25 daga yau Laraba a ƙananan hukumomi 44 na jihar Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here