Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 30 ga Afrilu, 2024
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya 1,985
Farashin siyarwa 2,000
Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.
Yanayin da musayar kudaden ya kasance a jiya;