El-mu’az Birniwa, wanda ya rasu ranar Laraba a jihar Kaduna, bayan ya halarci wajen murnar bikin mawaÆ™i Auta Waziri.
Daya cikin masu shirya fina-finan Falalu A. Dorayi, ne ya sanar da labarin rasuwar a shafin sa na Facebook.
Kafin rasuwar sa ya kasance fitaccen mawaÆ™in Hausa a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood.
El’mu’az, yayi waÆ™oÆ™i da dama, wanda an haife shi a jihar Kaduna, kuma a nan ya taso, ya gudanar da rayuwarsa.
Muna fatan Allah ya gafarta masa da sauran Musulmai.