Wani matashi ya mutu ta hanyar rataye kansa a Fanka.
Matashin mai suna Abba Kabir Ma’aji ya rataye kan nasa ne da misalin karfe 1:30 na rana a yau Talata.
Shaidun gani da ido sun tabbatar wa da Premier Radio, lamarin inda suka ce lamarin ya faru a unguwar kankarofi a birnin Kano.