HomeLocal NewsGwamna Ganduje ya nada Baffa Babba Dan Agundi a matsayin shugaban CPC

Gwamna Ganduje ya nada Baffa Babba Dan Agundi a matsayin shugaban CPC

Date:

Related stories

Gov. Sani unveils N500m loans scheme for workers in Kaduna

Governor Uba Sani of Kaduna State has unveiled a ...

NDLEA nabs male passenger carrying 4,000 tramadol pills in MMIA

The National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) has arrested...

BLCWFF graduates 2000 youths on vocational skills, calls for partnership

The Better Life for Children and Women Future Foundation...

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya nada Alhaji Baffa Babba Dan Agundi a matsayin mukaddashin shugaban Hukumar kare hakkin mai saye.

Nadin na kunshe ne cikin sanarwar da sakataren yada labaran gwamnan Jihar Abba Anwar ya fitar a yau litinin.

An kashe ‘Yan Najeriya 38 da suka shiga yakin Rasha da Ukraine

Nadin ya soma aiki ne nan ta ke.

Baffa Babba wanda shi ne shugaban Hukumar KAROTA, zai rike hukumar kare hakkin mai sayen ne kafin a nada cikakken sabon shugaba.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories

X whatsapp