HomeLabaraiTsaroBa'a baiwa ko waca jaha damar mallakar makamai masu sarrafa kansu ba...

Ba’a baiwa ko waca jaha damar mallakar makamai masu sarrafa kansu ba – Fadar Shugaban Kasa

Date:

Related stories

Abba gida-gida ya lashe zaben gwamnan Kano

Hukumar Zabe ta Kasa, INEC ta sanar da cewa...

INEC na neman ta ce zaben gwamnan Kano ā€˜Inconclusive’ ne — Kwankwaso

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, sanata Rabiu...

Zaben gwamnan Kano: Ratar kuri’ar da ke tsakanin NNPP da APC

Bayan bayyana sakamakon kananan hukumomi 44 na zaben gwamnan...

Jami’in tattara sakamakon zabe ya yanke jiki ya fadi a hedikwatar INEC a Kano

Jami’in tattara sakamakon zabe, Farfesa Muhammad Yushau na karamar...

Sakamakon zaben gwamnonin jihohin Najeriya

Wannan shafin zai rika kawo muku kammalallen sakamakon zaben...

Fadar shugaban kasa ta ce babu wata jiha a cikin tarayya da aka ba ta izinin sayo makamai masu sarrafa kansu don jami’an tsaro.

Malam Garba Shehu, mai taimakawa shugaban kasa kan harkokin yada labarai, wanda ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Talata a Abuja, ya yi watsi da rahotannin cewa an baiwa gwamnatin jihar Katsina lasisin sayo da sarrafa makamai masu sarrafa kansu.

A cewarsa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha bayyana karara cewa babu wanda aka yarda ya dauki AK-47 ko wani makami ba bisa ka’ida ba, kuma dole ne ya mika shi.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories