HOTUNA: Wani matashi ya kera keke mai kafa uku a Kano

0
97

Wani matashi dan jihar Kano mai suna Faisal ya kera keke mai kafa uku wanda aka fi sani da ‘Keke Napep’ tun daga tushe a Kano.

A cikin hotunan, an ga Faisal yana yin keken kuma ya nuna yadda ya fara har ya kammala.